Moscow (IQNA) Gwamnatin Duma ta kasar Rasha ta amince da kudirin doka kan tsarin shari'a na bankin Musulunci don aiwatar da shari'a a wasu yankuna na kasar.
Lambar Labari: 3489508 Ranar Watsawa : 2023/07/20
Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Kenya ta sanar da cewa, tana shirin bunkasa ayyukan bankin musluci a kasar, da sauran ayyukan tattalin arziki da suke da alaka da wannan baki domin kara bunkasa tattalin arzikin kasar.
Lambar Labari: 3481100 Ranar Watsawa : 2017/01/04